Biography of umar abdulaziz fadar bege

  • Biography of umar abdulaziz fadar bege
  • Biography of umar abdulaziz fadar bege

  • Biography of umar abdulaziz fadar bege in urdu
  • Biography of umar abdulaziz fadar bege full
  • Awani shekara fadar bege ya rasu
  • Dan auta da fadar bege
  • Biography of umar abdulaziz fadar bege full...

    Umar Abdul'aziz fadar bege

    Umar Abdul-Aziz Baba wanda akafi sani da (Fadar Bege) An haife shi a garin Garko karamar Hukumar Wudil a da, wanda a yanzu tazama Karamar Hukuma mai zaman kanta a Jihar Kano, a ranar Alhamis a shekarar alib 1974.

    Shi dai Umar abdul'aziz shahararren mawakine ne, na begen Annabi Muhammadu (s.a.w) a cikin harshen Hausa. Matashine maijini ajika, allah yajikanshi ameen

    Tarihi

    [gyara sashe | gyara masomin]

    Mahaifinsa Mal Umar, mai Unguwa ne a wani kauye dake garin Garko, bayan rasuwar mahaifin Fadar Bege lokacin yana dan shekara hudu (4) sai suka dawo Karamar Hukumar Wudil da zama shida mahaifiyarsa mai suna Malama Hadiza, kasancewar dama aikine yakai mahaifin nasa Mai Unguwa garin na Garko lokaci da take hade da karamar hukumar Wudil.

    Ilimin Addini da na zamani

    [gyara sashe | gyara masomin]

    Fadar Bege ya fara karatun Alonsa ne a wata makaranta mai suna MAKARANTAR MALAM YAYA, a wurin wani mashahurin Malami dake cikin Karamar Hukumar Wudil mai su